MUSTAHABBAN ALWALA (GUDA 7)

Mustahabban alwala (guda 7) sune:

(1)Yin Bismillah

(2) Yin aswaki

(3) Yin maimaici akan wankewa na farko [wajen wanke fuska da hannuwa]

(4) Fara wanke fuska daga saman goshi.

(5) Jeranta sunnoni

(6) ƙarranta ruwa ga gabbai

(7) Fara gabatar da gaban dama kafin na hagu.

Share on Google Plus

About Unknown

    Blogger Comment
    Facebook Comment

2 comments: