Hadisi Na Biyu
Kuje ga kyawawan ayyuka, kuma ku nisanci muna, kuma ka yi nazari na abin da ke burge kunnuwan ka, ta yadda mutane za su ce, idan ka tashi daga wurin su, "ku bi shi". Kuma ka yi nazari na abin da ka ke ki, ta yadda mutane za su ce, idan ka tashi daga wurin su, "ku guje shi".
0 comments:
Post a Comment