Hadisi Na Biyu

"I'itil ma'aruf, wajtanib-il-munkara, wanzur maa yu'ujibu uznaka an yakula lak-al-kaumu izaa kumta min indihum fa'atihi, wanzur-il-lazi takrahu an yakula lak-al-kaumu izaa kumta min indihim fajtanibhu." [rawah-ul-jama'ati]

Fassarar [Ma'anan] Hadisin

"Ku je ga kyakkyawan aiki, kuma ku guje wa mummunan [aiki], kuma ka yi dubi (nazari) zuwa ga abin da ke burge sauraren ka, har mutane su rika cewa, yayin da ka tashi daga wajen su, 'ku bi shi (abun da ya fada)'. Kuma ka yi dubi zuwa ga abun da ka ke ki, har mutane su rika cewa, yayin da ka tashi daga wajen su, 'ku guje shi' (abun)".
Share on Google Plus

About Unknown

    Blogger Comment
    Facebook Comment

0 comments:

Post a Comment