Ga Hadisin a Larabcin Ajami:
"Ataa baab-al-jannati yauma-al-kiyamati fa'astaftihu, fa-yaqûl-ul-khazinu: man anta? Fa-aqûlu: Muhammadun, fa-yaqûlu: bika umirtu al-laã aftaha li ahadin qablaka."
Fassarar [Ma'anan] hadisin:
Manzon Allah (S.A.W.) yana cewa:
"Zan zo ga kofar aljanna a ranar tashin al-qiyama, sai in nemi a bude. Sai mai tsaro ya ce: waye kai? Sai in ce: ni ne Muhammadu. Sai ya ce: An umarce ni [game da kai] da kada in bude ma wani kafin kai."
[Ahmad ya ruwaito daga Anas]
0 comments:
Post a Comment