KYAWAWAN DABI'UN MANZON ALLAH (S.A.W.)
Hakika kyawawan dabi'un Manzon Allah (S.A.W.) sune: Sada Zumunci, Kyautatawa, Karamci, Girmamawa, Afuwa, Karbar uzuri, Gaskiya, Rikon Amana, Cika alkawari,......Allah ya bamu ikon kwatanta wadannan da ma sauran kyawawan dabi'un Manzon Allah (S.A.W.). Ameen!
0 comments:
Post a Comment